No media source currently available
A yau shirin Zamantakewa ya tattauna ne kan takaddamar da ta biyo bayan shirin gwamnatin jahar Filato na rufe makabartar cikin garin Jos.