WASHINGTON DC, —
Gwamnatin jihohin Kaduna da Katsina, sun tabbatar da cewa, suna aiki tukuru don kawo karshen barazanar 'yan bindiga a makarantun kwana, da na jeka ka dawo a fadin jihohin su.
-
Yusuf Harande
Yusuf Aliyu Harande, dan jarida da ke aiki da Sashen Hausa na Muryar Amurka (VOA). Yana da kwarewa a fannoni da dama, da suka hada da shafukan yanar gizo, talabijin, bincike, rubutu da hotuna. Dan asalin kauyen Hiliya ne daga karamar Hukumar Tambuwar a jihar Sakkwato.