An kashe Mansur Ball-Bey, mai shekara 18 da haihuwa, ran laraba a birnin Saint Louis dake Jihar Missouri, a lokacin da ya auna bindigarsa a kan wasu 'yan sanda turawa su biyu. 'Yan sanda sun harba barkonon tsohuwa a bayan da aka barke da zanga-zanga.
'Yan Sanda A Birnin Saint Luois Sun Yi Arangama Da Masu Zanga-Zanga