Connie Stephens, ta shugabanci Sashen Hausa daga 1985 - 1990, ta zamo darektar sashen harsunan Afirka, daga bisani kuma darektar ofishin harkokin kudi a Muryar Amurka. Connie ta karanta babban digiri na digirgir a harshen Hausa a Jami'ar Wisconsin dake Madison a nan Amurka
Shugabar Sashen Hausa ta biyu, Connie L. Stephens, ta yi ritaya yau alhamis daga Muryar Amurka
Connie Stephens, ta shugabanci Sashen Hausa daga 1985 - 1990, ta zamo darektar sashen harsunan Afirka, daga bisani kuma darektar ofishin harkokin kudi a Muryar Amurka. Connie ta karanta babban digiri na digirgir a harshen Hausa a Jami'ar Wisconsin dake Madison a nan Amurka

5
Shugabar Sashen Hausa ta biyu, Connie L. Stephens, da ma'aikatan Sashen Hausa Alhamis 30 Yuni, 2016

6

7
Shugabar Sashen Hausa ta biyu, Connie L. Stephens

8