shugaban Najeriya tare da sauran manyan kusoshin Najeriya Yayin Bukin ranar Tunawa da Mazan Jiya Na 2024
An kebe duk ranar 15 ga watan Janairu don tunawa da mazan jiya.

1
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu

2
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu

3
Daga dama Ministan Tsaro, Mohammed Badaru, Ministan Abuja, Nyesom Wike da Karamin Ministan Tsaro, Bello Matawalle.

4
Shugabanin jami'an tsaron Najeriya yayin