Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaban Amurka Joe Biden Ya Yi Alkawarin Tallafin Dala Biliyan 55 Ga Kasashen Afirka

Shugaban Amurka Joe Biden Ya Yi Alkawarin Tallafin Dala Biliyan 55 Ga Kasashen Afirka
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:36 0:00

A karshen shekarar 2022 ne shugaban Amurka Joe Biden ya karbi bakuncin shugabannin kasashen Afirka kimanin hamsin a Washington DC, inda ya sanar da tallafin dala biliyan 55 ga kasashen Afirka a fannoni da daban-daban cikin shekaru uku masu zuwa.

XS
SM
MD
LG