Shugaba Muhammadu Buhari Na Najeriya A Kasar Sin
Shugaba Muhammadu Buhari Na Najeriya A Kasar Sin

5
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya da shugaba Xi Jinping na kasar Sin su na tafawa a yayin da wakilan tawagoginsu suke gaisawa a Babban Dakin Taron Al'umma dake birnin Beijing, talata 12 Afrilu 2016

6
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya a Babban Dakin Taron Al'umma dake birnin Beijing, talata 12 Afrilu 2016

7
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya da shugaba Xi Jinping na kasar Sin su na duba faretin sojoji a birnin Beijing, talata 12 Afrilu 2016

8
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya da shugaba Xi Jinping na kasar Sin su na duba faretin sojoji a birnin Beijing, talata 12 Afrilu 2016