Shugaba Goodluck Jonathan ya sadu da jami'an Isra'ila, har da shugaban kasar Shimon Peres domin su tattauna kan abubuwan da suka shafi kasashensu Najeriya da Isra'ila.
Shugaba Jonataha Ya Ziyarci Urushalima

9
President Jonathan stands under pictures of Jews killed in the Holocaust during a visit to the Hall of Names at Yad Vashem's Holocaust History Museum in Jerusalem.