Shugaba Goodluck Jonathan ya sadu da jami'an Isra'ila, har da shugaban kasar Shimon Peres domin su tattauna kan abubuwan da suka shafi kasashensu Najeriya da Isra'ila.
Shugaba Jonataha Ya Ziyarci Urushalima

1
Shugaba Goodluck Jonathan ya sadu da jami'an Isra'ila, har da shugaban kasar Shimon Peres domin su tattauna kan abubuwan da suka shafi kasashensu Najeriya da Isra'ila.

2
Shugaba Goodluck Jonathan ya sha hannu da shugaban Isra'ila Shimon Peres, yayin sadawarsu a fadar shugaban a Urushalima, ranar 28 ga watan Oktoba, 2013.

3
Shugaba Goodluck Jonathan ya sadu da jami'an Isra'ila, har da shugaban kasar Shimon Peres domin su tattauna kan abubuwan da suka shafi kasashensu Najeriya da Isra'ila.

4