Tsadar rayuwa a Najeriya ta zama ruwan dare gama gari.
Wasu shugabannin siyasa da sarakuna da malaman addini sun kira gwamnatin tarayya ta bude iyakokinta ta bar abinci ya shigo kasar.
To ko menen gwamnatin kasar zata yi?
Ga bayani.