WASHINGTON DC —
GWMNAN JIHAR NEJA Alhaji Abubakar Sani Bello NA apc da shi ma ya lashe zaben duk kananan hukumomin jiharsa
Zabukan kananan hukumomi da aka yi a jihohi daban daban kusan babu banbanci da abun da ya wakana yayinda PDP ke kan mulki.
Da ana zaton biyo bayan furucin Shugaba Muhammad Buhari bayan ya lashe zaben shugaban kasa za'a samu canji amma hakan bai faru ba.
Ga bayani.