Usman Ahmad Kabara, Ibrahim Jarmai, Ezra Fessahaye da kuma Solomon Jack, ma'aikatan sashen Hausa na VOA ne da matansuj suka samu haihuwa cikin 'yan kwanakin nan. Sashen Hausa ya karrama su ran litinin 31 Agusta 2015.
Sashen Hausa Na VOA Ya Karrama Wasu ma'aikatansa Da Suka Samu Karuwa

5
Sabbin iyayen tare da darektan bangaren Afirka na VOA, Negussie Mengesha, da shugaban sashen Hausa, Leo Keyen.

6
Hagu zuwa dama: Solomon Jack; Usman Ahmad Kabara; Mrs, Fessahaye; Ezra Fessahaye; Ibrahim Jarmai

7
Ezra Fessahaye, Usman Kabara & Ibrahim Jarmai su na kokarin yanka kek.

8
Australian police officers participate in a training scenario called an 'Armed Offender/Emergency Exercise' at an international passenger terminal at Sydney Harbor in Australia.