Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sama Da Mutane Milliyan Casa’in Da Daya A Afirka Suna Rayuwa Da Cutar Hepatitis - WHO

Sama Da Mutane Milliyan Casa’in Da Daya A Afirka Suna Rayuwa Da Cutar Hepatitis - WHO
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:24 0:00

Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce sama da mutane milliyan casa’in da daya a Afirka suna rayuwa da cutar Hepatitis nau’in B ko C, wadanda suka kasance mafi hadarin cutar.

XS
SM
MD
LG