Kamar kowace shekara bana ma matsafan Nijar sun taru a garin da ya zama tamkar cibiyarsu domin yin abubuwansu na zagayowar shekara.
Sallar Matsafa A Kasar Nijar
Kowace shekara matsafan Nijar ke taruwa a garin Masala wanda ya kasance hedkwarsu inda suke nuna karfinsu

10
NIGER: Taron Matsafa na shekara shekara

11
NIGER: Taron Matsafa na shekara shekara, bugun kasa