Yayin da ake zaton za'a shawo kan 'yan Boko Haram masu haddasa ta'adanci sai gashi wasu bamabamai sun tarwatse a tsakiyar birnin Jos fadar gwamnatin jihar Filato.
Sabbin hotuna na hari bom din da aka kai da mota a Jos, Mayu 21, 2014

9
Motoci da suka lalace a inda bom ya fashe a Jos., May 21, 2014.

10
Hari bom din da aka kai da mota a Jos, Mayu 21, 2014.

11
Motoci da suka lalace a inda bom ya fashe a Jos., May 21, 2014.