Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZABEN2015: Ko Tantama Babu Za'a Yi Zabe - inji Alkali


PVC
PVC

Mai baiwa shugaban Nigeria shawara akan harkokin siyasa, Professor Rufa'i Ahmed Alkali yace bai ga dalilin da zai sa ba za'a yi zabe a Nigeria ba.

Professor Rufa'i Ahmed Alkali, mai baiwa shugaban Nigeria shawara akan harkokin siyasa, yace bai ga dalilin da zai sa ba za'a yi zabe a Nigeria ba.

Professor Alkali ya fadi haka ne bayan anyi masa tambayar akan cewa yan Nigeria suna shakar ko za'a yi zaben na kuwa? Yace tsarin mulkin Nigeria ya kaiyade ranakun daya kamta ayi zabe, kafin a mika mulki hannun wanda yaci zabe.

Professor Alkali yace in dai ba an canja tsarin mulkin Nigeria ba, ranar ashirin da tara ga watan Mayu idan Allah ya kai mu za'a rantsar da sabuwar gwamnati a Nigeria. A saboda haka, cewa ba za'a yi zabe ba, wannan bai taso ba.

ZABEN2015: Ko Tantama Babu Za'a Yi Zabe - inji Alkali - 1'40"
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:44 0:00

TASKAR VOA: Ra'ayoyin Wasu 'Yan Nijar Kan Nasarar Donald Trump A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:47 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Hira Ta Musamman Kan Nasarar Donald Trump Da Kayen Da Kamala Harris Ta Sha
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:56 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Shugabannin Kasashen Nahiyar Turai Suka Taya Donald Trump Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:55 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

TASKAR VOA: Ra'ayoyin Wasu 'Yan Ghana Kan Nasarar Donald Trump A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:40 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Trump Da Magoya Bayanshi Suka Yi Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:27 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG