Paparoma Francis ya sauka a kasar a wata ziyarar kasashen Afirka zai je kasashen Uganda da Jamhuruyar Afirka ta Tsakiya.
Paparoma Francis Ya Fara Ziyara a Kasar Kenya

5
Paparoma Francis yana dagawa mutane hannu akan hanyarsa ta zuwa gidan Gwamnati a Kenya.

6
Jama'a sun yi dafifi suna jiran Paparoma

7
Sojoji na sintiri inda jama'a ke jiran isowar Paparoma

8
Paparoma Francis a tsakiya yana dagawa masu rawar gargajiya hannu tare da shugaban kasar Uganda