Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Bunkasa Harkokin Noma A Jihar Jigawa - Mayu 14, 2024


Mohammed H Baballe
Mohammed H Baballe

A shirin noma na wannan makon zaku ji ci gaban hirar da Sarfilu Hashim Gumel ya yi da gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi, a kan matakan da suke dauka don rage wa al’umar jihar Jigawa radadin talauci da suke fama da shi.

Shi ma Dr. Saifullahi Umar, mai ba gwamnan jihar Jigawa shawara kan harkokin noma ya yi bayani game da kokarin da suke yi na farfado da cibiyar bincike kan harkokin noma ta Kazaure.

Saurari cikakken shirin da Mohammed Hafiz Baballe ya gabatar:

NOMA TUSHEN ARZIKI: Bunkasa Harkokin Noma A Jihar Jigawa
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:48 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG