Wani karamin jirgin fasinja ya fadi jim-kadan da tashinsa daga filin saukar jiragen sama na Legas ranar uku ga watan 3 Oktoba, 2013.
Mutane Da Dama Sun Rasu A Hadarin Jirgin Sama A Lagos, Babi na 2

1
Jami'ai suna dauke da rukodar jirgin da ya gamu da hadari.

2
Jirgin na dauke da gawar tsohon gwamnan jihar Ondo, Olusegun Agagu.

3
Wani mutum yana kokarin kashe wuta a jirgin da ya gamu da hatsari.

4
Rescue officials carry the coffin of former Ondo state governor Olusegun Agagu after recovering it from the site of a plane crash near the Lagos airport.