Dusar kankarar da ta mamaye arewa maso gabashin Amurka ba'a taba samun irinta ba cikin shekaru 143 da suka gabata.
Muguwar Dusar Kankara ta Mamaye Arewa Maso Gabashin Amurka, Janairu 27, 2015

5
A line of snow plows make their way down 5th Avenue during what would normally be a busy rush hour morning following Winter Storm Juno in the Manhattan borough of New York, Jan. 27, 2015.

6
Garin Boston, Massachusetts, Janairu 27, 2015.

7
Garin New York, Janiaru 27, 2015.

8
Garin Scituate, Massachusetts, Janairu 27, 2015.