Mutane hudun da ake zaton 'yan fashin cikin teku ne da Sojin Ruwan Najeriya suka cafke an yi faretinsu a matsayar jirgi ta tsaro a Legas ranar 20 ga watan Augusta, 2013. Mutanen ana zarginsu da fashin jirgin mai da ma'aikatansa ranar 14 ga watan Augusta a gabashin gabar tekun Najeriya kusa da tashar jiragen ruwa dake Calabar.
Mayakan Ruwa Sun Kama 'Yan Fashi Cikin Teku Hudu Da Ake Zargin Sun Yi Fashin Jirgin Mai Da Ma'aikatansa

1
Kwamando Chris Ezekobe Kwamandan Mayakan Ruwa na Sojin Mayakan Ruwan Najeriya dake sansanin Beecroft.

2
Suspected pirates are escorted aboard a naval ship after their arrest by the Nigerian Navy at a defence jetty in Lagos, August 20, 2013.

3
Naval police stand guard as suspected pirates are paraded aboard a naval ship after their arrest by the Nigerian Navy at a defence jetty in Lagos, August 20, 2013.

4
Suspected pirates are paraded aboard a naval ship after their arrest by the Nigerian Navy at a defence jetty in Lagos, August 20, 2013.