Ma'aikata da masu zanga-zanga a ko'ina cikin duniya sun lura da ranar watan Mayu ta hanyar yin gangami da tarurruka inda suka bukaci gwamnatocinsu su magance rashin yanayin aiki mai kyau da sauran matsalolin aiki.
An Yi Jerin Gwano Da Tarurruka Domin Ranar Watan Mayu Ta Duniya

1
Mutane sun yi tafiyar kafa da jajayen tutoci a wani gangami da akayi a ranar 1 ga watan Mayu a birnrin Moscow dake Rasha.

2
Ma'aikata sun rike tutoci da alamu a yayin da ake wani gangamin ranar watan Mayu ta duniya a garin Phnom Penh dake Cambodia, Mayu 1, 2018.

3
Wani mai zanga zanga a ranar 1 ga watan Mayu a birnin Paris dake Faransa.

4
Ma'aikata sun tura jami'an 'yan sanda har suka karya katanga a lokacin wani taro na ranar watan Mayu a gundumar kasuwanci a Jakarta a kasar Indonesia.
Facebook Forum