WASHINGTON DC —
Matsalar tsaro da arewacin Najeriya ke fama dashi, matsalace da ya shafi kasar Najeriya baki daya, inji gwamnar jihar Sokoto, Aliyu Makatakarda Wamako, a lokacin da suke hira da wakilinmu a Amurka.
Yace gwamnatin taraiya bata dauki matakin da ya dace ba domin magance matsalar rashin tsaro da arewacin Najeriya ke fama dashi ba.
Gwamna,Wamako, ya kara da cewa ya zama wajibi ga gwamnatin taraiya ta gaggauta daukan matakin da suka dace wurin warware matsalan tsaro a arewacin Najeriya da kasa baki daya.
Yace idan bangare daya ba lafiya kyautuwa yayi a hanzarta magance shi domin gudun kada ya shafi sauran.