Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Matsalar Rashin Samun Isasshen Barci Da Laluwar Da Hausawa Ke Kira Dannau A Cikin Barci

Matsalar Rashin Samun Isasshen Barci Da Laluwar Da Hausawa Ke Kira Dannau A Cikin Barci
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:28 0:00

Bisa binciken cibiyar kiwon lafiya ta Amurka, samun isashen bacci yana inganta yadda kwakwalwa take aiki, yanayin farin ciki da kuma lafiyar ka. Rashin sammun wadatacen bacci yana kara barazanar kamuwa da cututtuka da matsalolin lafiya da dama kamar cututtukan zuciya.

XS
SM
MD
LG