Mahalartan shirin YALI da suka fito daga sassa dabam-dabam na fadin Afirka da kayayyakin kasashensu a taron ganawarsu da Shugaba Barack Obama.
Hotunan mahalartan shirin YALI sanye da kayayyakin kasashensu.
1
Matasa daga Senegal
2
Matashiya daga Afirka ta Kudu
3
Matashiya daga Ethiopia
4
Matashi daga Kenya