Mataimakin Shugaban kasa Yemi Osinbajo, ya je ta'aziyya Kano a gidan Sheikh lsyaku Rabi'u, inda dan marigayin, Abdulsamad Isyaku Rabiu tare da Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje suka tarbe shi a ranar 11 ga watan Mayun 2018.
Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo Ya Je Ta'aziyya Gidan Isyaku Rabi'u

5
Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo, Yaje Gaisuwar Margayi Shiek Isiyaka Rabiu
Facebook Forum