Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Taraba Ya Tsallake Rijiya Da Baya


Gwamnan Jihar Taraba, Danbaba Suntai
Gwamnan Jihar Taraba, Danbaba Suntai

Wasu 'yanbindiga sun yi rashin sa'ar samun Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Taraba

Mukaddashin Kakakin Majalisar jihar Taraba, Honorabul Adamu Tanko Maikarfi ya tsallake rijiya da baya bayan da wasu mutane dauke da bindigogi su ka je har gidan wani dan’uwansa nemansa.

Wakilinmu na Adamawa Ibrahim Abdul’aziz ya ce ya ruwaito dan ‘uwan mukaddashin Kakakin mai suna Yusuf Sansani na cewa ‘yanbindigar da su ka je gidansa su ke lalleka wurare ba su ga dan’uwan nasa ba sai su ka tasa keyar matarsa zuwa cikin daki inda su ka dubi karkashin gado da sauran wurare. Da bas u gan shi ba sai su ka fita da baya, sai shi kuma mai auna ta da bindiga ya gargade ta cewa kar ta kuskura ta yi ihu kafin su yi nisa saboda zai dawo ya bindige ta kuma ba wanda zai iya kama su.

Shi ma mukaddashin Kakakin, Hon Maikarfi, ya gaya ma wakilinmu cewa matakin da ‘yan bindigar sun a dauka sam bai tsorata shi ba. Ya ce a maimakon haka ma tamkar sun caza masa batar ne. Ya ce shi bisa gaskiya yak e don haka bai jin tsoran kowa. Idan ba a mance ba dai Kakakin Majalisar ya mutu ne a wani al’amarin da aka ce na da daure kai. Hasalima, kafin ya mutu sanadiyyar ciwon, ya tsallake rijiya da baya a kan hanyar Abuja.

Wakilinmu y ace a gobe Litini ne dai ‘Yan Majalisar Dokokin jihar za su bayyana sunan sabon Kakakin Majalisar Dokokin Jihar.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:02 0:00
Shiga Kai Tsaye
Alkaluma daga watan Janairu sun nuna ana ci gaba da samun hauhawar farashin kayan abinci, na mai da na gidaje da sauransu a Amurka
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:03:02 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Bayan wasu shekaru kasuwanni na rufe saboda matsalar tsaro a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna, a yanzu harkoki sun fara dawowa
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:02:31 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Malam Bello Abba Yakasai masani kan harkokin noma ya yi karin haske akan matsalar tsaro ga manoma da hanyoyin magance wannan matsala
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p

No media source currently available

0:00 0:04:20 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG