Masu sharhi kan harkokin yau da kullun a Najeriya na ci gaba da tsokaci a game da irin aikin dake gaban sabbin manyan hafsoshin tsaron kasar da suka kama aiki kwanan nan.
Dr. Umar Goni, Malami a Jami'ar Maiduguri, ya ce ‘yan Najeriya su na sa ran ganin babban canji cikin kankanin lokaci.
Dr. Umar Goni, Malami a Jami'ar Maiduguri, ya ce ‘yan Najeriya su na sa ran ganin babban canji cikin kankanin lokaci.