Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Masu masa fatan samun lafiya sun kewaye tsohon shugaban Afirika Ta Kudu Nelson Mandela inda yake jinya

Har yanzu Mandela na cikin yanayi mai tsanani amma gwamnati na fatan cewa wannan tsohon jarumi wanda ya yi gwarmaya da mulkin wariya mai shekaru 94 zai sami lafiya.'Muna fata ba da dadewa ba zai fita daga asibiti, inji shugaba Jacob Zuma.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG