No media source currently available
Tsadar rayuwa da hauhawar kayakin masarufi, wani abu ne da ya addabi ƴan Najeriya, wanda kuma a tarihin kasar, ba'a taba fuskantar irin wannan kunci na rayuwa ba, wanda har yasa wasu gudanar da zanga-zanga.