Mai Dakin shugaban kasar Najeriya Aisha Buhari Yayin da take kaddamar da sakatariyan matan shugabannin kasashen Afirka a Abuja

1
Lokacin da Uwargidan shugaban Najeriya Aisha Buhari take kaddamr da sakatariyar Kungiyar matan shugabannin kasashen Afirka mai rajin tabbatar da zaman lafiya a nahiyar.