Ma'aikantan agaji ranar talata sun hako wata mata da ranta, a ginin daya rushe kwanaki hudu da suka wuce, inji kakakin gwamnati. Yawan mutanen da suka mutu a yau talata ya kai 60 daga ginin daya kunshi masaukin baki da cibiyar hada-hadan kasuwanci, wanda yake na Coci, T.B Joshua ne da yake wajen Lagos, cbiyar kasuwanci Najeriya.
Ma'aikatan Agaji Suna Neman Masu Rai a Ginin Cocin Daya Rushe a Lagos, 16 ga Satumba, 2014

1
Ma'aikatan agaji suna neman masu rai a ginin Cocin daya rushe mallakan Cocin Synagogue, a Lagos, 19 ga Satumba, 2014.

2
Ma'aikatan agaji suna neman masu rai a ginin Cocin daya rushe mallakan Cocin Synagogue, a Lagos, 17 ga Satumba, 2014.

3
Ma'aikatan agaji suna neman masu rai a ginin Cocin daya rushe mallakan Cocin Synagogue, a Lagos, 16 ga Satumba, 2014.

4
Ma'aikatan agaji suna neman masu rai a ginin Cocin daya rushe mallakan Cocin Synagogue, a Lagos, 16 ga Satumba, 2014.