No media source currently available
Cutar PTSD na sanya mutum cikin yanayin da ba zai sami karfin yin komai ba, kuma alamun cutar sun haɗa da shiga matsananciyar damuwa, yawaita tuna baya, gane-gane, hali mai tsanani da ka iya cutar da wani, da kuma rage yin cudanya da mutane.