No media source currently available
Hukumar Lafiya ta Duniya na gargadi a kan sake bullar cutar sankarau mai saurin kisa a nahiyar Afirka sakamakon yadda cutar COVID-19 ta kawo cikas ga aikin wayar da kai a kan rigakafin da ya dace mutane su karba.