No media source currently available
Masana kiwon lafiya sun bayyana cewa nagartattun kayan aikin kiwon lafiyar jama'a sun kunshi gine-gine, kwararrun ma’aikata, isassun kayan aiki, samun kayan aikin masu fasahar zamani da bayanai.