No media source currently available
Dr Shehu Abdullahi, na sashen kula da yara a asibitin koyarwa na Aminu Kano ya yi Karin haske kan kalubalai da ake fuskanta na gano cutar sankara a jikin kananan yara, a hirar su da wakiliyar mu Barka Bashir.