No media source currently available
A wannan makon, shirin Lafiyarmu zai duba yadda ake ci gaba da yaki da ciwon daji wato Kansa la’akari da cewa watan Oktoba shine watan da aka ware don wayar da kan al’umma a ciwon.