No media source currently available
Hukumar Lafiya ta Duniya ta ayyana kaciyar mata a matsayin duk hanyoyin da suka haɗa da cire wani bangare kadan ko da yawa a al'aurar mace ta waje.