Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Tattaunawa Kan Kurajen Da Ke Addabar Yara A Lokacin Damina, Yuni 30, 2022


Hauwa Umar
Hauwa Umar

Shirin ya samu zantawa da kwararriyar likitar fata, Dr. Zainab Babba Kaita, wacce ke aiki a asibitin gwamnatin tarayya na Abuja

Ganin cewa yanzu muna cikin yanayi na damina ya sa shirin Lafiya Uwar Jiki na wannan mako ya yi duba akan kurajen damina wanda ya fi addabar yara.

A yi sauraro lafiya:

.

XS
SM
MD
LG