WASHINGTON, DC —
Tattaunawa akan shirin da ya kamata iyaye su yi kafin mace ta samu juna biyu, kama daga lafiyar jikinta da kuma irin sinadaren daya kamata ace tana dasu a jiki kafin samun ciki. Hira da Dr. Lawal Musa na asibitin Tahir Nizamiye, Abuja
Saurari cikakken bayanin likitan a shirin Lafiyar Uwar Jiki na Hauwa Umar:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.