Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Muhimmancin Zuwa Asibiti Don Duban Lafiyar Jiki Musamman Ga Mata- Nuwamba, 24, 2022


Hauwa Umar
Hauwa Umar

Shirin lafiya uwar jiki na wannan makon yayi magana ne akan muhimmancin zuwa asibiti don duba lafiyar jiki musamman ga mata. Shirin Lafiya Uwar Jiki ya tattauna da Dr. Na'ima Idris a kan wannan muhimmin batu.

please wait

No media source currently available

0:00 0:10:48 0:00

XS
SM
MD
LG