washington dc —
Shirin Lafiya Uwar Jiki na wannan mako ya tattauna ne da jagoran tawagar likitoci dake kula da alhazai a Makka Dr. Usman Shu'aibu Galadima akan irin matakan da ya kamata Alhazai su dauka domin kula da lafiyar su ta hanyar tsafta da sauransu don kare kansu daga kamuwa da cuttuka musamman wadanda ake iya dauka ta iska, bandaki da kuma makamantan su.
Saurari shirin cikin sauti: