Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Kasashe Masu Tasowa A Afirka Na Fuskantar Matsalar Rashin Hadin Kan Al'umma Wajen Bawa Yara Rigakafi - Mayu 18, 2023


Hauwa Umar
Hauwa Umar

Kasashe masu tasowa musamman na Nahiyar Afirka na fuskantar matsalar rashin hadin kan al'umma wajen bawa yara rigakafi wanda hakan ke maida hannun agogo baya wajen yaki da cututtuka.

Domin shawo kan wannan matsalar hukumomi musamman na lafiya a kasar Niger sun gudanar da taro don wayar kan jama'a kan muhimmancin rigakafi don yaki da kuma kare yaduwar cututtuka a kasar.

Saurari shirin a sauti:

LAFIYA UWAR JIKI 05 18 2023 IMMUNIZATION NIGER.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:57 0:00

XS
SM
MD
LG