Abuja —
Shirin Lafiya Uwar Jiki na wannan mako ya leka kasar Jamhuriyar Nijar inda muka ji ra'ayoyin jama'a kan matsalar shaye-shaye, da illolinta tare da yin hira da wani matashi da yake wannan dabi'a amma ya tuba.