Labarin wasu mata a jihar Sokoto a Najeriya wadanda suka rungumi sana’ar gyaran mota, wacce aka san maza ne da ita a wannan yanki na kasar. Wasu daga cikin matan dai sun kammala karatunsu, kuma sun ce su na alfahari da sana’ar.
Karin bayani akan: mota, mata, jihar Sokoto, Shugaba Muhammadu Buhari, Nigeria, da Najeriya.