Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kyaftin din Ingila Harry Kane ya nuna kwarin gwiwar cewa kungiyarsu za ta “tsallaka” a karawar da za su yi da Denmark

Kyaftin din Ingila Harry Kane ya nuna kwarin gwiwar cewa kungiyarsu za ta “tsallaka” a karawar da za su yi da Denmark
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:52 0:00

Kyaftin din Ingila Harry Kane ya nuna kwarin gwiwar cewa za su “tsallaka” a karawar da za su yi da Denmark a ranar Laraba a zagayen semi-final, yana mai cewa kasar za ta kai wasan karshe a karon farko a gasar ta nahiyar turai.

XS
SM
MD
LG