Jiya alhamis a Florence a Italiya, aka yi jana'izar Davide Astori, kyaftin na kungiyar kwallon kafa ta Fiorentina, wanda aka tsinci gawarsa a dakinsa na hotel din da suka sauka don wasa da Udinese, kuma ana jin cewa zuciyarsa ce ta daina bugawa.
Dubban Jama'a, Da 'Yan Wasa Da Shugabannin Kungiyoyi A Fadin Italiya Sun Halarci jana'izar Davide Astori
![Ana shiga da gawar Davide Astori inda aka yi masa addu'ar jana'iza a Florence, Italiya, Alhamis 8 Maris 2018. An tsinci gawar kyaftin din na Fiorentina a dakinsa na hotel din da suka sauka don wasa da Udinese, kuma ana jin cewa zuciyarsa ce ta daina bugawa. (AP Photo/Alessandra Tarantino)](https://gdb.voanews.com/163816bc-2dee-4ed5-9ca7-d5e1601f70ff_w1024_q10_s.jpg)
2
Ana shiga da gawar Davide Astori inda aka yi masa addu'ar jana'iza a Florence, Italiya, Alhamis 8 Maris 2018. An tsinci gawar kyaftin din na Fiorentina a dakinsa na hotel din da suka sauka don wasa da Udinese, kuma ana jin cewa zuciyarsa ce ta daina bugawa. (AP Photo/Alessandra Tarantino)
![Magoya bayan Kungiyar Fiorentina a wurin addu'ar jana'izar Davide Astori a Florence, Italiya, Alhamis 8 Maris 2018. An tsinci gawar kyaftin din na Fiorentina a dakinsa na hotel din da suka sauka don wasa da Udinese, kuma ana jin cewa zuciyarsa ce ta daina bugawa. (AP Photo/Alessandra Tarantino)](https://gdb.voanews.com/d70a9f4e-7123-4ba4-a332-26103ee6f70f_w1024_q10_s.jpg)
3
Magoya bayan Kungiyar Fiorentina a wurin addu'ar jana'izar Davide Astori a Florence, Italiya, Alhamis 8 Maris 2018. An tsinci gawar kyaftin din na Fiorentina a dakinsa na hotel din da suka sauka don wasa da Udinese, kuma ana jin cewa zuciyarsa ce ta daina bugawa. (AP Photo/Alessandra Tarantino)
!['Yan wasan kungiyar Fiorentina su na isa wurin addu'ar jana'izar kyaftin dinsu, Davide Astori, a Florence, Italiya, Alhamis 8 Maris 2018. An tsinci gawar kyaftin din na Fiorentina a dakinsa na hotel din da suka sauka don wasa da Udinese, kuma ana jin cewa zuciyarsa ce ta daina bugawa. (AP Photo/Alessandra Tarantino)](https://gdb.voanews.com/10f3032b-687b-4fb5-9103-050d8ee48c03_w1024_q10_s.jpg)
4
'Yan wasan kungiyar Fiorentina su na isa wurin addu'ar jana'izar kyaftin dinsu, Davide Astori, a Florence, Italiya, Alhamis 8 Maris 2018. An tsinci gawar kyaftin din na Fiorentina a dakinsa na hotel din da suka sauka don wasa da Udinese, kuma ana jin cewa zuciyarsa ce ta daina bugawa. (AP Photo/Alessandra Tarantino)
!['Yan wasan kungiyar Juventus su na isa wurin addu'ar jana'izar Davide Astori a Florence, Italiya, Alhamis 8 Maris 2018. An tsinci gawar kyaftin din na Fiorentina a dakinsa na hotel din da suka sauka don wasa da Udinese, kuma ana jin cewa zuciyarsa ce ta daina bugawa. (AP Photo/Alessandra Tarantino)](https://gdb.voanews.com/42d92d3d-43ea-4061-80ed-3d3216a64bb2_w1024_q10_s.jpg)
5
'Yan wasan kungiyar Juventus su na isa wurin addu'ar jana'izar Davide Astori a Florence, Italiya, Alhamis 8 Maris 2018. An tsinci gawar kyaftin din na Fiorentina a dakinsa na hotel din da suka sauka don wasa da Udinese, kuma ana jin cewa zuciyarsa ce ta daina bugawa. (AP Photo/Alessandra Tarantino)