Kungiyar likitoci na kasa da kasa (MSF) ta fara daukan matakai game da cututtukan da yara kanana ke fama da su a wannan lokaci na damina, wadanda suka hada da maleriya da kuma ta tamowa a yankin Damagaram na Jamhuriyar Nijar.
Kungiyar Likitoci Na Kasa Da Kasa Ta Fara Daukar Matakai Game Da Cututtukan Yara A Nijar