Kungiyar Kwadago ta Najeriya ta ce ta janye yajin aiki
![Masu zanga zangar kin jinin janye rangwamin man fetir](https://gdb.voanews.com/d39ca8c7-edec-4097-8562-d72ad1cd3860_w250_r1_s.jpg)
Kungiyar kwadagon Najeriya ta janye yajin aiki bayanda shugaban kasar Goodluck Jonathan ya sanar da rage farashin mai zuwa naira 97
Kungiyar kwadagon Najeriya ta janye yajin aiki bayanda shugaban kasar Goodluck Jonathan ya sanar da rage farashin mai zuwa naira 97