Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: Kungiyar ISIS Ta Kai Hari A Ginin Majalisar Kasar Iran Da Kuma Wata Makabarta

VOA60 DUNIYA: Kungiyar ISIS Ta Kai Hari A Ginin Majalisar Kasar Iran Da Kuma Wata Makabarta
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

A Iran wasu Mahara sun kai harin bindaga da na bama bamai a ginin majalisar kasar da kuma wata makabarta, inda akalla mutane 12 suka mutu wasu da yawa kuma suka jikkata. Kungiyar ISIS ta dauki alhakin harin.

XS
SM
MD
LG